1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rikicin cikin gida a gwamnatin Jamus

Suleiman Babayo
July 2, 2018

Tsugune ta gaza karewa a rikicin da ya kunno kai tsakanin jam'iyyun CDU da CSu da ke cikin gwamnatin hadaka ta Jamus, wadanda kuma suka dade da kulla auren soyayya da a yanzu igiyar auren ke tangal-tangal.

https://p.dw.com/p/30gSM
Archivbild: Berlin - Merkel und Seehofer
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel da ministan cikin gida Horst SeehoferHoto: picture-alliance/dpa/B. v. Jutrczenka