'Yan gudun hijira da ke ƙoƙarin shigowa Turai daga Afirka ta ko wacce kafa sun mutu a wani hadarin jirgin ruwa mafi muni a tsibirin Lampedusa da ke kasar Italiya.
https://p.dw.com/p/19xSz
Talla
Baƙin haure da dama da kuma 'yan gudun hijira da ke ƙoƙarin shigowa Turai daga Afirka ta ko wacce kafa sun mutu a wani hadarin jirgin ruwan mafi muni a kusa da gabar tekun Italiya.