1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Matashi mai sayar da abinci a Kaduna

May 25, 2022

Wani matashin Kaduna ,wanda ya fita da digiri mai daraja ta daya ya bude gidan saida abincin gargajiya da shayi bayan kammala aikinsa na hidimar kasa. amatshin ya kama sana'ar ne tare da abokinsa dukkanin su masu digirin.

https://p.dw.com/p/4BrXl