1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mata da dama sun samu mukamai a Kenya

August 31, 2022

Kenya ta samu gwamnoni da sanatoci da 'yan majalisar wakilai mata bayan takara mai zafi a zaben da ya gabata. Ana kallon hakan a matsayin nasara da aka samu ta fuskar gogayyar da mata ke yi da maza a fagen jagoranci,

https://p.dw.com/p/4GHXV