Masu canji kuɗaɗe a Najeriya na fuskantar matsaloli
Mansur Bala Bello/AHFebruary 5, 2016
Ƙungiyar'yan canji kuɗaɗen ƙasashen ƙetare ta faɗa cikin wani hali tsaka mai wuya saboda matakin da gwamnatin ta ɗauka a kansu na hanasu samun kuɗaɗen waje don yin canji.