1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Martanin 'yan Najeriya kan jawabin Jonathan

Ubale MusaFebruary 25, 2014

Jawabin na shugaban Najeriyar dai ya tabo batutuwa masu yawa na boye da bayyane, a kokarinsa na kwantar da hankulan al'ummar kasar dake fuskantar rashin tabbas.

https://p.dw.com/p/1BF7A