1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Martanin al'ummar Najeriya bayan mutuwar Abubakar Shekau

Al Amin Suleiman MohammedSeptember 25, 2014

Bayan da rundunar tsaron Najeriya ta sanar da hallaka mutumin da ta yi zargin cewar shi ne yake ayyana kansa a matsayin shugaban Ƙungiyar Boko Haram al’ummar yankin arewacin Najeriya na cikin farin ciki.

https://p.dw.com/p/1DLCu