1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Martani ga bayyanan Tanja

Gazali Abdou TasawaFebruary 7, 2014

Tsohon shugaban riƙon ƙwaryar soji a Nijar Janar Jibbo Salu da jami'yyar PNDS Tarayya mai mulki sun mayar da martani ga bayyanan da Tanja ya yi kan batun kuɗaɗen dake janyo cece-kuce a ƙasar a yanzu haka

https://p.dw.com/p/1B5Cy