1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Manyan wakilan Musulmai da na Yahudawa sun kai ziyarar hadin gwiwa a Auschwitz

January 27, 2020

https://p.dw.com/p/3Wsbg

Shugaban Kungiyar hadin kan Musulmi ta Duniya Muhammad Al-Issa da shugaban kungiyar Yahudawa ta Amirka David Harris sun kai ziyarar hadin gwiwa sansanin gwale-gwale na Auschwitz bayan shekaru na tattaunawa da nufin samun fahimta tsakanin mabiya addinai.