1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Majalisar tsaron Najeriya ta damu kan aiyukan ta'addanci

Ubale (HON) InternetJuly 31, 2014

A wani mataki na kokarin kawo karshen tashin hankalin dake zaman ruwan dare a arewacin Najeriya, majalisar magabatan kasar ta bada wa'adin watan Disamba da nufin kare ta'addancin dake kara ta'azaara a kasar.

https://p.dw.com/p/1Cn6g