1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mahawara kan neman sauyi a China na tasiri a yanar gizo

Abdourahamane HassaneSeptember 30, 2014

Masu karfin fada a ji, tsakanin al'ummomin da ke amfani da kafafen sadarwar internet a China sun goyi bayan masu zanga-zangar neman sauyin demokiradiyya a kasar.

https://p.dw.com/p/1DNpg