Magance shigar bakin haure zuwa Turai daga NijarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAbdoulaye Mamane Amadou/AS08/10/2015August 10, 2015Kungiyoyin fararen hula da na matasa a Nijar sun kaddamar da wani shiri da ke nuna illar shiga Turai ta barauniyar hanya wanda a yanzu haka ya zama ruwan dare.https://p.dw.com/p/1GCmiTalla