SiyasaMagance cunkoson ababan hawa a KenyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala12/27/2016December 27, 2016Wani dan Kenya mai suna Stephane Eboko ya kirkiro da manhajar Ma3Route da ke taimakawa matafiya. Eboko dai ya kirkiri wannan manhaja ce da nufin magance cunkoson ababan hawa da ake da su a kasar musamman manyan birane irinsu Nairobi.https://p.dw.com/p/2UvsBTalla