SiyasaMa'aikaciyar jinya 'yar tafi da gidanka a HabashaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMouhamadou Awal Balarabe07/17/2017July 17, 2017Abay Kassahun ta sadaukar da sana'arta ga matan da suka fuskanci cin zarafi a ketare inda suka je bida. Tana taimaka musu a bangarorin kiwon lafiya. Ta kan kai musu ziyara a gida. Aikinta ya sa ana yi mata lakabi da "Nas 'yar tafi da gidanka".https://p.dw.com/p/2gfVCTalla