1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Luis Suarez dan wasan Atletico Madrid na da corona

Abdourahamane Hassane
November 17, 2020

Dan wasan kwallon kafar nan na Kasar Yurugai Luis Suarez da ke bugawa Klub din Atletico Madrid na Spain ya kamu da cutar covid 19.

https://p.dw.com/p/3lOX4
Champions League - Group F - FC Barcelona v Borussia Dortmund
Hoto: AFP/J. Lago

Luis suarez a yanzu ba zai iya buga wasan da za a yi ba tsakanin Barazil da Yurugai  a yau Talata a takande da rairaiyi da ake yi na halartar gasar cin kofin duniya na kwallon kafa a Katar a  shekara 2022. Hakan ya biyo bayan kwanaki kadan bayan da Mohamed Salah  na Kasar Masar da ke buga kollo a Ingila ya kamu  shi ma da cutar ta corona.