1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Lajfiya Jari: 17.07.2024

Abdourahamane Hassane
July 19, 2024

Zuciya dan Adam na buga kusan galam dubu biyu na jini a yini guda ta kan daidaita sauka ko hawan jini tare da fitar da dati na gas.

https://p.dw.com/p/4iWC6
Hoto: Magicmine/Zoonar/picture alliance

Gazawar zuciya ko ciwon zuciya , cuta ce wacce ke sa zuciya ta gaza ci gaba da biyan bukatu na jiki na isar da jinin a sasa dabam-dabam na jinkin dan Adam. Hakan na janyo abubuwa kamar haka.

-Rashin kuzari na yau da kullun.

-Wahalar yin barci saboda matsalolin cunkoson numfashi.

-Rudani da ko matsalolin ƙwaƙwalwa.

-Bukatar yin fitsari da daddare akai-akai.

-Kumburi na ƙafafu

-Karancin numfashi.