1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matakan sarrafa abinci don gina jiki

March 29, 2019

Hanyoyin sarrafa abinci da inganta lafiya tare da kauce ma kamuwa da cututtuka.

https://p.dw.com/p/3Ft52
Low-Carb Diät
Hoto: Colourbox

Shirin Lafiya ya duba batun sarrafa girke-girke iri-iri daban daban wadda jiki ke bukata tare da lokacin da ya kamata a ci abinci da kuma hanyar tsaftacce abincin.