1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
LafiyaAfirka

Lafiya Jari: Matakan yaki da cutar corona

FAUZIYYAH DAUDAMay 7, 2021

Hukumomi da masana kiwon kafiya na nuna fargabar rashin mutunta dokokin da aka tanadar na hana yaduwar annobar corona na da alaka da yadda cutar ke kara zama barazana ga kasashe mussaman na Afrika.

https://p.dw.com/p/3t7b8