1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Lafiya Jari: 21.06.204

June 21, 2024

Sannu a hankali rayuwar 'ya mace kan sauya daga lokaci zuwa lokaci,daga yarinta zuwa budurwa, sai cikakken mace..kafin a isa wani muhimmanin mataki da ake Menopause, wanda wani muhimmin al'amari ne a rayuwar mata...

https://p.dw.com/p/4hMw8
Hoto: Alessandro Biascioli/Imago Images

yawan mafi  mata na rayuwa har su kai lokacin da jinin al'ada zai fara janyewa sannu a hankali...Daukewar jinin har na tsawon watanni 12 ba tare da ta samu juna biyu ko larurar rashin lafiya ba shi ake kira Mopause.Daga kasa za a iya sauraran sauti