1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Lafiya Jari: 05.12.2023

December 8, 2023

Cutar sikila ko amosanin jini na daya daga cikin cututtukan da da ke yawan damun jama'a a cikin wannan lokaci na sanhin hunturu.

https://p.dw.com/p/4Zwzc
Hoto: Ademola Olaniran/Lagos State Government/Reuters

Lokacin sanyi a kasashen Sahel irinsu Niger, kuma sanin kowane lokaci ne da ke barazana ga masu wasu nau'in cututtuka irinsu Sikila . Hakan shi ya sa  masu cutar sikila ko amosanin jini suke fuskanatar matsaloli na rashin lafiya mai tsananin gaske musamman yara kanana. Shirin Lafiya Jari ya duba wannan matsala daga kasa za a iya sauran sauti