LafiyaShirin Lafiya JariTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoLafiyaAbdourahamane Hassane LMJ09/04/2020September 4, 2020Ko kun san yadda matsalar tabin hankali ko shafar iska ta hanyar jifa ko sammu ko sihiri, ke lalata rayuwar mutanen da suka samu kansu cikin irin wannan hali na tsaka mai wuya? Ku saurari Shirin Lafiya Jari. https://p.dw.com/p/3hwjXTalla