1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Labarin Wasanni

Mouhamadou Awal Balarabe GAT
June 24, 2019

Shirin na wannan mako ya mayar da hankali ne ga gasar neman cin kofin kwallon kafar kasashen Afirka karo na 32 da ke gudana a kasar Masar inda tuni aka yi karawa shida daga cikin jerin wasannin na zagayen farko.

https://p.dw.com/p/3KzLy

Shirin na wannan mako ya mayar da hankali ne ga gasar neman cin kofin kwallon kafar kasashen Afirka  karo na 32 da ke gudana a kasar Masar inda a halin yanzu ake cikin buga wasannin zagayen farko na tankade da rairayen neman tikitin zuwa zagaye na biyu. Akwai kuma sauran gasannin da suka hada da ta cin kofin kwalon kafa ta mata ta duniya da ke gudana a Faransa da kuma ta 'yan kasa da shekaru 21 ta kasashen Turai  a cikin shirin.