1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Wasanni: Za a ci gaba da tsara wasannin Olympic a Japan

Suleiman Babayo AMA
November 16, 2020

Shugaban kwamitin kula da wasannin guje-guje da tsalle-tsalle na duniya Olympic da Firaministan Japan sun amince da ci gaba da tsara wasannin olympic da kasar za ta dauki nauyin shirya wasannin a shekarar 2021.

https://p.dw.com/p/3lMPQ