1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kyautar zaman lafiya ta Nobel ga masu kare hakkin mata

Usman Shehu Usman
October 9, 2018

Fitaccen likitan mata mai suna Dakta Denis Mukwege dan kasar Kwango, da Nadia Murad sun samu kyautar zaman lafiya ta Nobel ta bana. Wanda ya yi suna a duniya bisa tallafa wa matan da aka yi wa fyade a Kwango.

https://p.dw.com/p/364QG