SiyasaKwango ta cika shekaru 60 da samun 'yancin kaiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane06/30/2020June 30, 2020Jamhuriyar Dimukradiyyar Kwango ta cika shekaru 60 da samun 'yancin kai daga Turawan mulkin mallaka na Beljiyam a cikin wani yanayi na tashin hankali da yake-yake tun daga lokacin da kasar ta samu 'yancin gashin kai.https://p.dw.com/p/3eZyCTalla