1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kwanaki 100 da fara zanga-zanga a Iran

Mahmud Yaya Azare M. Ahiwa
December 27, 2022

A yau ne ake cika kwanaki 100 da fara boren adawa da sanya kallabi a Iran, boren da ya faro daga mutuwar matashiya Mahsa Amini a hannun 'yan sandan tabbatar da da'a.

https://p.dw.com/p/4LSnK