SiyasaKungiyoyin Fatah da Hamas na Palalsdinu sun kulla yarjejeniyar sulhuTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud Yaya Azare04/24/2014April 24, 2014Bayan da suka kwashe kusan shekaru bakwai suna zaman 'yan marina, kwatsam sai kungiyoyin Fatah da Hamas na Palalsdinu suka ba da sanarwar kulla yarjejeniyar kafa gwamnatin hadin kan kasa a tsakaninsu.https://p.dw.com/p/1Bo7pTalla