Kungiyar Taliban a kasar Pakistan ta fidda wata sanarwa
February 12, 2018Talla
Kungiyar ta kuma kara da cewar Noor Wali zai c igaba da jagorantar 'yan kungiyar Taliban da ke kudancin Waziristan yankin da ke da manyan tsaunika kuma sansanin 'yan ta'adda da ke kan iyakar kasar Afghanistan. Har yanzu dai Sojojin Kasashen Amirka da Afganistan na ci gaba da zargin Pakistan da ba 'yan ta'adda mafaka duk kuwa da cewar Pakistan na cewa kage ake yi ma ta.