1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Korafi kan matakan tattalin arziki a Zimbabuwe

Gazali Abdou Tasawa
January 14, 2019

Gwamnatin Shugaba Emmerson Mnangagwa a Zimbabuwe ta kara farashin kudin man fetur a kasar a wani mataki na shawo kan matsalar tattalin arziki da kasa ta fada a ciki. Sai dai matakin ya bar baya da kura.

https://p.dw.com/p/3BX7M