1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kokarin sake tsugunar da 'yan gudun hijrra da ke tafkin Chadi

Abdullahi Tanko Bala
August 27, 2018

Yayin da kasashen da ke yankin Tabkin Chadi ke ikirarin nasarar karya lagon 'yan kungiyar Boko Haram, masu ruwa da tsaki a yankin na nazarin sabbin dabarun farfado da rayuwar wadanda rikicin ta'addancin ya daidaita.

https://p.dw.com/p/33rVr