Kogi: Muhawara kan zaben gwamnaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl-Amin Sulaiman Muhammad/AS 11/23/2015November 23, 2015Masana shari’a da kimiyyar siyasa na tabka muhawara kan batun zaben gwamnan jihar Kogi a Najeriya bayan da Allah ya yi wa dan takarar jam'iyyar APC Prince Abubakar Audu rasuwa.https://p.dw.com/p/1HAhSTalla