1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kiran waya mara haraji a wasu kasashen ECOWAS

Salissou Boukari
March 31, 2017

Daga karshen watan Maris ne aka soma aiki da tsarin kasa da kasa na wayar sadarwa mai lakabin "Roaming", wanda zai bada dama ga 'yan wasu kasashe na Yammacin Afirka su ci gaba da amfani da layukansu a wasu kasashe ba nasu ba.

https://p.dw.com/p/2aRzI