1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kila-wa-kala kan takarar Sonko a Senegal

Abdoulaye Mamane Amadou MAB
July 5, 2023

Hankalin 'yan siyasa na Senegal ya karkata kan makomar jagoran adawa Ousmane Sonko a zaben kasar da za a gudanar a 2024, saboda kotu ta yanke masa hukuncin daurin shekaru biyu, wanda ka iya hana shi tsayawa takara.

https://p.dw.com/p/4TS4g