1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kasashen Larabawa sun soki kutsen Turkiyya a Libiya

Mahmud Yaya Azare ZMA
December 27, 2019

A daidai lokacin da Turkiya ke daukar matakan karshe na tura sojojinta zuwa Libiya don baiwa gwamnatin hadakar da MDD ke amincewa da halaccinta, kasashen Larabawa sun yi tir da yunkurin

https://p.dw.com/p/3VPAA