Salon rayuwaKaruwar yanayin zafi a GhanaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSalon rayuwa02/18/2019February 18, 2019Yanayin zafi mai tsanani, da rashin ruwan sama, da zaizayewar bakin teku na barazana da al'umomin wasu yankuna na Ghana. Teku na mamaye mita biyu na gabar ruwa a kowace shekara, lamarin da ake ganin alama ba kawai a kan gine-gine ba.https://p.dw.com/p/3Db4KTalla