SiyasaAn bude makarantu a fadin kasar NijarTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohamed Tidjani Hassane ZMA10/06/2021October 6, 2021An bude makarantu a duk fadin jamhuriyar Nijar, bayan hutu na watanni uku kamar yadda mahunkuntan kasar suka tsayar. A birinin Damagaram dubban dalibai ne cikin murna suka koma azuzuwa bayan share dogon hutu.https://p.dw.com/p/41MApTalla