1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karancin abinci ya sa Nijar neman agaji

Gazali Abdou Tasawa MAB
March 10, 2023

Gwamnatin NIjar ta gabatar wa kungiyoyin agaji na kasa da kasa da kundi na jerin hanyoyin tinkarar matsalar karancin abinci, sakamakon gardamar damina a wasu yankuna na kasar.

https://p.dw.com/p/4OWqw