Kara wa'adin rubuta sunayen masu zabeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoMohammad Nasiru Awal07/16/2015July 16, 2015A wani yunkuri na ba wa dukkan 'yan Nijar damar mallakar katin zabe gabanin zaben badi, mahukuntan kasar sun kara wa'adin aikin ba da katin zaben.https://p.dw.com/p/1G06UTalla