1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saliyo: Kamfanin taimako ga mata

January 31, 2023

Chernor Bah na cikin masu kamfanin Purposeful, matashin ya zagaya duniya. Kungiyarsa mai cibiya a Saliyo, na aiki a kasashe sama da 90 da nufin karfafa wa mata gwiwa a duniya.

https://p.dw.com/p/4MvCc