1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kalubale ga Shugaba Obama na Amirka

Yusuf BalaNovember 5, 2014

Jam'iyyar Democrats da ke mulki a Amirka ta sha kaye a zabukan majalisun dokokin kasar da aka gudanar a hannun jam'iyyar adawa ta Republican, wanda hakan ke nuni da cewa akwai babban kalubale a gaban Shugaba Barack Obama a yayin kammala sauran shekaru biyu da suka rage na wa'adin mulkinsa.

https://p.dw.com/p/1Dh6M