1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kalaman Fayulu ya haifar da rashin tabbas a Kwango

Mohammad Nasiru Awal YB
January 11, 2019

Hukumar zaben Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango ta yi kira ga Kwamitin Sulhun Majalisar Dinkin Duniya ya goyi bayan sabbin shugabannin kasar bayan manyan kasashe na sukar zaben, yayin da Martin Fayulu ya ce za shi kotu.

https://p.dw.com/p/3BQPC