SiyasaKai dauki ga rayuka a Kahon AfirkaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohammad Nasiru Awal05/11/2017May 11, 2017Matsalar karancin abinci a Somaliland da Puntland na karuwa, inda mutane kimanin miliyan 20 ke fuskantar barazanar matsananciyar yunwa. Wannan ya kawo taro a Birtaniya.https://p.dw.com/p/2cp0ITalla