1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jega ya kammala wa'adinsa a INEC

Ubale Musa/PAWJune 30, 2015

A cikin alhini da rashin tabbas, shugaban Hukumar Zaben tarrayar Najeriya ta INEC ya gama aikinsa, tare da aiyana Ambasada Muhammad Wali domin jagorantar hukumar a matsayin riko.

https://p.dw.com/p/1FquJ