1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jawabin Merkel a majalisa kan Nato da Rasha

gazali Abdou TasawaJuly 7, 2016

Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel ranar Alhamis ta yi wa majalisar dokokin kasar ta Bundestag bayani a game da manufofin gwamnatinta kan batun tsaro da kuma dangantaka tsakain Kungiyar NATO da Rasha.

https://p.dw.com/p/1JLND