1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamus: 'Yan sanda na neman wani dan Tunusiya

Gazali Abdou Tasawa
December 21, 2016

Jami'an 'yan sanda a Jamus sun shiga farautar wani dan Tunusiya mai suna Ani Amri da ake zargi da hannunsa a harin da aka kai a kasuwar Kirsimeti a birnin Berlin, wanda Kungiyar IS ta yi ikirarin daukar nauyi.

https://p.dw.com/p/2Uge5