1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamus ta soma kosawa da batun bashin Girka

Gazali Abdou TasawaJune 17, 2015

Fadar gwamnatin Jamus ta soma magana game da ficewar kasar ta Girka daga gamaiyar kasashen Turai masu amfani da takardun kudin Euro.

https://p.dw.com/p/1Fihs