SiyasaJamus ta rufe mahakar ma'adanin kwal ta karsheTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar12/21/2018December 21, 2018Bayan tsawon shekaru 200 na inganta masana'antu da raya cigaban al'umma a nahiyar Turai, a karshen shekarar nan ce ake kawo karshen wani muhimmin al'amari a tarihin Jamus.https://p.dw.com/p/3AVvUTalla