1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamus: Fusata bayan zanga-zangar Chemnitz

Suleiman Babayo MAB
August 30, 2018

Mahukunta na kasar Jamus ma neman hanyar shawo kan zanga-zanga da fusata da mutane suka nuna bayan kisan da wasu 'yan gudun hijira suka yi wa wani matashi dan shekaru 35 da haihuwa.

https://p.dw.com/p/342d3