1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jagoran addinin Iran ya zargi Amirka da zagon kasa

Mahmud (HON) InternetJanuary 17, 2020

Iran ta zargi Amirka da kitsa zanga-zangar da ke faruwa cikin kasar kan nuna takaicin harbo jirgin saman Ukraine bisa kuskure da dakarun Iran suka yi.

https://p.dw.com/p/3WMSH