1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Isra'ila da Falasdinu yarjejeniyar Oslo ta gaza

Usman Shehu Usman
September 13, 2018

Shekaru 25 bayan yarjejeniyar da aka cimma tsakanin Falasdinawa da Isra'ila, yarjenjeniyar da aka sani da "Kudurin Oslo", wacce aka amince a samar da kasashe biyu da ke makotan juna tsakanin Isra'ila da Falasdinu.

https://p.dw.com/p/34oLw